Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya nuna rashin gamsuwarsa kan matakin da Shugaba Bola Tinubu ya dauka na cire tallafin man fetur.
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 13/07/2027
Ɗan Bello ya yi magana bayan kama shi da aka yi a Kano inda ya ce bai yi mamakin kame shi ba, yana kira ga jama’a da su kwantar da hankali, yana cikin koshin lafiya.
A labarin nan, za a ji cewa wasu 'yan Najeriya sun fara yada labarin rasuwar tsohon mataimakin shugaban kasa, Muhammadu Buhari bayan ya sha jinya.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya je London duba lafiyar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa umarnin shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon mai magana da yawun bakin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu ya bayyana cewa rashin lafiyarsa bai yi tsanani kamar yadda aka ruwaito.